Edo: Mayu da Avengers zasu farma APC yayin da take gaba da PDP
A halin yanzu All Progressive Congress na kan gaba a zaben Edo kamar yadda sakamakon da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta bayar ke nunawa.
Zaben jihar Edo
‘Yan Najeriya kuma sun fara fadin albarkacin bakinsu. Yayin da wasu ‘Yan Najeriya ke fadin ra’ayinsu a Facebook suna cewa APC ta cancanci cin nasara, wadansu kuma nada ra’ayi akasin haka.
Wani marubucin yayi barazanar tura ma jam’iyyar mayu da wadanda ya kira Avengers din Edo idan ta sami nasara.
KU KARANTA: FG ga la’anci wata mujallar UK kan “Change begins with me”
Jerry Oluwasherubawon Benerd INEC maras amfani, tsoro suke su ci gaba da kidaya domin gudun sakamako, sai suka ce zasu tafi hutu.
Felix Otuya Sakamakon da INEC ta bayar magudi ne kawai, wannan zaben anyi magudi cikin sa
The post Edo: Mayu da Avengers zasu farma APC yayin da take gaba da PDP appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
