Wani mutum ya rasa aikin sa bayan awa 2 da samun aikin
Marubucin shafin sada zumunta ta Facebook mazaunin legas ya bayyana yadda aka kore sa a aiki a ranan farkon daya fara aiki misalin awa 2 da fara aiki.
Karanta Labarinsa:
Sai hankali
Na nemi aiki wani kamfani da na taba yin aiki a da. Sun canza manajan da tsaffin ma’aikata. Na bar wajen aikin kimanin shekaru 3 kenan kafin naje makarantan kwaleji. Yanzu n agama domin yin aiki kadan kafin in koma makaranta.
KU KARANTA:Abun al’ajabi! Najeriya ta riga ta fara fita daga koma bayan tattalin arziki cewar Minista
“A watan Satumba, 2016, na samu sakon waya cewa in zo intabiyu jiya. Na je kuma aka dauke ni aiki, manajan yace in fara aiki yau, 28 ga watan satuma. Da na je aiki yau sai Diraktan ya shigo. Yana gani nay a gane ni.
Kawai sai ya fara Magana cewa in fita. Wai ba zai sake daukan dan aikin ba. Na dinga rokan sa amma yak i ji. Duk dacewan bau laifin da nayi a da. A karshe dai ya kore ni.
Na yi yawo kafin in samu wannan aikin kuma ba zan daina neman ba.
The post Wani mutum ya rasa aikin sa bayan awa 2 da samun aikin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
