Fabregas yayi magana kan canja kungiya
– Kamar yadda muka ji jita-jita Conte ze sayar da Fabregas – Anyi rahoton cewa dan wasan yana kokarin samun sabuwar kungiya – Fabregas tayi magana kan kasancewa shi […]
The post Fabregas yayi magana kan canja kungiya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
– Kamar yadda muka ji jita-jita Conte ze sayar da Fabregas
– Anyi rahoton cewa dan wasan yana kokarin samun sabuwar kungiya
– Fabregas tayi magana kan kasancewa shi a kungiyar
Dan wasar tsakiya na Chelsea Cesc Fabregas yayi tsokaci kan cece kucen da akai tayi kan barin shi kungiyar kuma ya bayyana rashin jin dadin shi na kasancewa dan dumama benci. Kamar yadda jaridar sport ta wallafa, tace dan wasan tsakiya na Chelsea yana so ya bar kungiyar.
Goal sunyi rohoton cewa wakilin dan wasan har sun riga sunyi magana , kungiyar Real Madrid kan tafiyar dan wasar, in zaku iya tunawa kocin yabar Fabregas a benci in da ya fifita Kante da Oscar da Matic akan shi. SportItaly tayi rohoton cewa dan shekara 29 z tafi milan.
Sai dai da wasan yayi tsokaci inda yace” ban taba tunanin barin Chelsea zuwa Madrid ba, wata kila an neme ni, kila ba wanda ya neme ni, amma bana tunanin barin Chelsea.
Fabregas ya kara da cewa” jita-jitar zan bar kungiyar ko zan kai kaina wani wuri na gaji da shi, ka bari su fadi zanje kungiya 20, Nidai nasan dan wasa 1 ne, zan cigaba da gogayya da abokan wasa na, in nasan banda kwarewa da na bar kungiyar tuni, amma ina farin ciki da kungiyar, rashin doka wasa yana damuna, amma na san ina da kwarewar d zan tsaya kungiyar,kuma Zanyi iya kokari na dan in doka wasa.
Ya kara da cewa wanda ba dadi ka zau benci, ban saba da Kasan cewa a benci ba duk lokacin da na shiga fili ina jin dadi, ina Kasan cewa cikin farin ciki bayan gama ko wac wasa. Ina fatar zan Kasan cewa cikin farin ciki bayan gama kowace wasa.
Ina fatar zan kasance cikin wadan da zasu doka wasa da Arsenal, saboda wasar wasa ce mai kyau, duk lokacin da na tafi ko zan doka wasa da Arsenal ina Kasan cewa cikin farin ciki.
Daga karshe Fabregas yace yana da fahimta mai kyau da mai horar war su, nayi magan da Conte, shi koci ne mai tsari, kuma muna kaunar shi sosai, doka kwallona ko rashin dokawa baze canza komai ba.
The post Fabregas yayi magana kan canja kungiya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.