Shin yan kungiyar Boko Haram sune makiyaya masu kisa? Sojoji sunyi kamu mai girma (hotuna)
– Sojoji sun kama wasu yan ta’adda da sukayi kokarin shiga kasuwar dabbobi a jihar Borno – An kuma kama dan leken asirin kungiyar Boko Haram dake boye a kasuwar – Wani dan ta’adda ya zo siyar da shanaye ya kuma yi shirin amfani da kudin kan ci gaba da kai harunsu Da ala zaton […]
Читать дальше...