Добавить новость
123ru.net
Все новости
Ноябрь
2016

Darajar Naira ta yi mummunar faduwa saboda wannan dalilin (Karanta)

0

– Samamen da hukumar tsaron farin kaya ko DSS ta kai kasuwar canjin kudi a Abuja ya shuka tsoro a zukatan masu hada hada a kasuwar lamarin da ya sa farashin kudaden waje ya tashi.

– Majiyar mu ta shiga daya daga cikin kasuwannin dake wani yankin birnin Abuja domin jin ra’ayin masu hada hada a kasuwar.

Saboda kusan duka masu saye da sayarwa a kasuwar sun tsorata babu wanda ya so yayi magana domin gudun kada allura ta tono garma.

KU KARANTA: INEC ta watsa wa PDP kasa a ido

Jibir Zakar wanda ya yadda ya tattauna da majiyar tamu shahararre ne a kasuwar kuma an tambayeshi dalilin da ya sa yanzu dala tayi dan karen tsada. Yace babu abun da ya shafi canji da karya tattalin arzikin kasa. Yace idan gwamnatin Buhari na ganin kasuwar canji ce take karya tattalin arziki wane dan canji aka samu ya saci biliyoyin nera barkatai. Yace dan canji ba barawo ba ne. Dan kasuwa ne wanda yake kasuwanci kamar kowa.

To saidai masana tattalin arziki na ganin labarin daban saboda duk wani bangaren da ya shafi tattalin arziki dole ne a zuba ido a kansa domin samun mafita.

Yushau Aliyu masanin tattalin arziki yace kowace irin sana’a zata iya samun alaka da karya tattalin arziki kama daga noma zuwa kiwo har ma da aikin likita balantana kuma uwa uba kasuwar kudi. Kasuwar kudi nada mahimmanci domin nan ne ake daidaita farashin abun da talaka zai saya.

To saidai Malam Aliyu yace kasuwar canji tun daga babban bankin kasar ta samu matsala domin kudin babban bankin bai kamata ya shiga kasuwar canji ba. Ita kasuwar ta mutanen dake shigowa kasar ne su canza kudadensu amma sai ta rikide ta zama inda hatta masu neman kudin kasuwanci da biyawa ‘ya’yansu kudin makaranta kasuwar suke zuwa. Sun bar bankuna.

A biyo mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa

The post Darajar Naira ta yi mummunar faduwa saboda wannan dalilin (Karanta) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.






Загрузка...


Губернаторы России

Спорт в России и мире

Загрузка...

Все новости спорта сегодня


Новости тенниса

Загрузка...


123ru.net – это самые свежие новости из регионов и со всего мира в прямом эфире 24 часа в сутки 7 дней в неделю на всех языках мира без цензуры и предвзятости редактора. Не новости делают нас, а мы – делаем новости. Наши новости опубликованы живыми людьми в формате онлайн. Вы всегда можете добавить свои новости сиюминутно – здесь и прочитать их тут же и – сейчас в России, в Украине и в мире по темам в режиме 24/7 ежесекундно. А теперь ещё - регионы, Крым, Москва и Россия.


Загрузка...

Загрузка...

Экология в России и мире




Путин в России и мире

Лукашенко в Беларуси и мире



123ru.netмеждународная интерактивная информационная сеть (ежеминутные новости с ежедневным интелектуальным архивом). Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. "123 Новости" — абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Smi24.net — облегчённая версия старейшего обозревателя новостей 123ru.net.

Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам объективный срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть — онлайн (с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии).

123ru.net — живые новости в прямом эфире!

В любую минуту Вы можете добавить свою новость мгновенно — здесь.






Здоровье в России и мире


Частные объявления в Вашем городе, в Вашем регионе и в России






Загрузка...

Загрузка...





Друзья 123ru.net


Информационные партнёры 123ru.net



Спонсоры 123ru.net