Wani yaro ya kashe kansa bayan daya cakama karuwar sa mai shekaru wani abu
Wani yaro mai shekaru 17 mai suna Timothy Blessing Chinhego, ya kashe kansa bayan daya tabbatar da karuwarsa mai shekaru 30 mai suna Patricia Chiweshe taci amanan shi.
A cewar H-metro, Yaron dan shekaru 17 da haihuwa, bakone daga chibiyar kasuwanci na Landas a Chihota, Zimbabwe, an bayyana cewar ya caccakama karuwar tashi abu kafin ya kashe kansa a dakin ajiyar masu laifi n ofishin yan sanda.
Haka kuma an bayyana cewar, Yaron yasha bibiyar Chiweshe wacce take da kusan shekaru 30. An ganta tana fitowa daga bayi tare da mutumin a satin daya wuce a Landas.
Timothy ya dade yana zargin Patricia, wanda ya sossoka mata abu akanta inda yayi amfani da gilashi.
A ranar Asabar 27 ga Watan Agusta, aka kama Timothy, inda aka bayyana cewar ya samu abokai a wurin ajiyar na masu laifi na hukumar yan sandan dake Mahusekwa, inda yayi amfani da igiya daga bargon sa.
Yan sanda sun tabbatar da al’amarin, inda sukace yayi amfani da igiya daga bargonsa ya kashe kansa ta hanyar rataya, wanda Yayi amfani da tagar dakin dayake. Inda yake tare da wasu masu laifi a daki daya.
Haka kuma, karuwar tashi mai shekaru an bayyana cewar tana nan tana fama da rayuwarta a asibitin gamayya na Parirenyatwa.
The post Wani yaro ya kashe kansa bayan daya cakama karuwar sa mai shekaru wani abu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
