Добавить новость
123ru.net
Все новости
Июль
2016

Shin Saraki ya koma PDP kuwa?

0

Shugaban majalisar dattijan Najeriya Senata Bukola Saraki ya fitar da sanarwa inda yake fayyace matsayarsa game da zantukan dake yawo na cewar ko ya koma jam’iyyar sa ta da watau PDP.

Saraki 

Shi dai Saraki yayi gwamnan jihar Kwara na tsawon shekaru 8 kafin daga bisani ya tafi majalisar dattijan inda kuma ya canza sheka zuwa APC a gabanin zabukan 2015. Bayan zabukan ne dai ya fara samun matsala da sabuwar jam’iyyar tasa ta APC bayan da ya lashe kujerar shugaban majalisar dattijai a wani salo wanda ya bakantawa jam’iyyar tasa ta APC rai.

Sai dai tun bayan faruwar hakan ne yak ci gaba da fuskantar matsi da jam’iyyar tasa tare kuma da zarge-zargen sa da akeyi a gaban kotu. Wannan ne ma yasa ake ta rade-raden cewa ko ya koma tsohuwar jam’iyyar tasa. Harma dai wasu kafafen yada labarai da dama (amma banda NAIJ.com) suka fara ruwaito cewar Sarakin ya je ya gana da tsohon shugaban kasa Jonathan jiya laraba 20 ga watan yuli a wani yunkuri da ake ganin yana zaman share fage ne gareshi ta yadda zai iya komawa jam’iyyar tasa nan gaba.

Sai dai kuma daga baya mai magana da yawun Saraki din Bamikole Omishore ya musanta zancen inda ya sake jadda cewa shugaban majalisar yana nan daram a jam’iyyar APC.

Ga dai sanarwar da fitar din nan a kasa.

“An jawo hankalin shugaban majalisar dattijai tare da mukarraban sa da cewa rahotanni na ta yawo ana cewa ya koma jam’iyyar PDP to tabbas ba hakan bane. Zancen karyace kawai don kuwa Bukola Saraki yana nan APC daram dam.”

“A matsayin sa na shugaban majalisar dokokin kasar nan hakan ne ya bashi hurumin zuwa taron jigogin jam’iyyar pDP da aka gayyace shi a jiya. Da yaje kuma ya shafe kimanin mintuna 30 kafin daga bisani ya tafi”.

“Daga karshe shugaban majalisar dattijan yana kara jaddama dukkan magoya bayan sa da ma yan Najeriya baki daya cewa yana nan jam’iyyar sa ta APC”.

The post Shin Saraki ya koma PDP kuwa? appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.






Загрузка...


Губернаторы России

Спорт в России и мире

Загрузка...

Все новости спорта сегодня


Новости тенниса

Загрузка...


123ru.net – это самые свежие новости из регионов и со всего мира в прямом эфире 24 часа в сутки 7 дней в неделю на всех языках мира без цензуры и предвзятости редактора. Не новости делают нас, а мы – делаем новости. Наши новости опубликованы живыми людьми в формате онлайн. Вы всегда можете добавить свои новости сиюминутно – здесь и прочитать их тут же и – сейчас в России, в Украине и в мире по темам в режиме 24/7 ежесекундно. А теперь ещё - регионы, Крым, Москва и Россия.


Загрузка...

Загрузка...

Экология в России и мире




Путин в России и мире

Лукашенко в Беларуси и мире



123ru.netмеждународная интерактивная информационная сеть (ежеминутные новости с ежедневным интелектуальным архивом). Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. "123 Новости" — абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Smi24.net — облегчённая версия старейшего обозревателя новостей 123ru.net.

Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам объективный срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть — онлайн (с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии).

123ru.net — живые новости в прямом эфире!

В любую минуту Вы можете добавить свою новость мгновенно — здесь.






Здоровье в России и мире


Частные объявления в Вашем городе, в Вашем регионе и в России






Загрузка...

Загрузка...





Друзья 123ru.net


Информационные партнёры 123ru.net



Спонсоры 123ru.net