Wani tsohon jigon PDP ya yabi Buhari
– Wani tsohon jigon PDP ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari za yayi nasara
– Ya yaba ma aiyukan shi
Shugaba Muhammadu Buhari
Mr Eseme Eyiboh ya yaba ma shugaban kasa Muhammadu Buhari akan kokarin gyara Najeriyavda yake yi. Mr Eyiboh ya bayyana hakan ne a lokacin da yayi wata hira da jaridar Daily Trust.
Ya bayyana cewa canjin da ake ta kira gaskiya ne kuma ana kan hanya domin aga an tabbatar da shi. Ya bayyana cewa: “Mutumin daya fara yaki da rashin da’a shekaru da suka wuce ya sake dawowa domin ya cigaba da abunda ya fara.”
Ya kuma nemi da a goya ma shugaban kasa baya.
The post Wani tsohon jigon PDP ya yabi Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
