Dalilin mun kai hari a gidajen tsofaffin tsagerun Nija Delta – Hukumar soji
– Hukumar sojojin Najeriya sun bayyana dom me sun kai farma a gidajen tsofaffin yan bindiga da kuma dalilin ayyukan su a wani unguwar mai suna Yeghe a jihar Rivers
– Wani Kwamandan soji ya bayyana wanda harbi wanda an ji a wani unguwar canza harbi ne tsakanin sojoji da wadanda aka zargin tsagerun Nija Delta
– Wani Kwamandan yace wanda ba abun kamar rasa ra’ayu guda
Wasu sojoji
Hukumar sojojin Najeriya ta bayyana wanda dalilin ayyukan a unguwar Yeghe a jihar Rivers, yana kan da kama wani tsohon shugaban tsagerun Nija Delta mai suna Solomon Ndighara.
KU KARANTA KUMA: An kashe mutane ukku a babbar rikici a Rivers
Inda Kwamandan Birigad 2 na hukumar soji a Fatwakal, wani birnin jihar Rivers mai suna Stevenson Olabanji yake maganta a jiya Talata 23, ga watan Faburairu akan harbin, yace wanda canza harbi tsakanin sojojin Najeriya da wadanda aka zargin yan bindiga wadanda suke kare gidan Ndighara.
Jaridar Premium Times ta ruwaito wanda Olabanji ya bayyana hakan ga yan jarida a Fatwakal.
Yace: A daidai karfe 12 da rana, mun samu rahotu akan harbi a unguwar Yeghe a karamar hukumar Gokhana, Nan da nan, na aika wani kwamandin Ofisha nawa zuwa can da binciki wani hadarin.
Inda sojojin sun je gidan Solomon Ndighara wanda ana so kama saboda yake sayar da bindigogi ba tare izinin gwamnatin tarayya, wasu masu laifuka sun harbi a wani Kwamandin Ofishan.
Saboda harbi a Kwamandin Ofisha, yakin bindigogi ta fara tsakanin sojojin mu da yan bindigan inda sojin sun bi wasu tsagerun Nija Delta daga wani unguwar.
Mun koyi bayan haka wanda wasu yan bindiga wadanda sun gudu daga unguwar Yeghe, sun tari a unguwar Bori a karamar hukumar Khana inda sun kona wani ofishin yakin neman zabe na jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Rahotanni na nuna bayyana wanda sojojin sun kashe matasa guda hudu akan harbi tsakanin sojojin da wasu yan iska, inda sauran yan iskar sun raunata.
The post Dalilin mun kai hari a gidajen tsofaffin tsagerun Nija Delta – Hukumar soji appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
