Boko Haram sun yi barna a Chibok
– Boko Haram sun kai hari a wani kauye kusa da garin Chibok a kudancin jihar Borno – Kusan ‘yan ta’addan Boko Haram din sun kona kauyen kurmus da kuma sojojin Najeriya sun yi namijin kokari Rahotanni daga Jaridar The Cables sun bayyana cewa ‘Yan Boko Haram sun kai wani mummunan hari a wani kauye […]
Читать дальше...