Sojojin Najeriya sun tarwatsa ‘yan Boko Haram
– Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram da dama – Rundunar sojojin Najeriya sun buga da mayakan Boko Haram din ne a hanyar Damboa – Boko Haram sun kai hari a wani kauye kusa da garin Chibok makon da ya wuce Sojojin Najeriya sun kashe ‘Yan Kungiyar Boko Haram da dama a wani hari da aka […]
Читать дальше...