Ku karanta abinda shugaban majalisar dattawa ce game da Alkalin kotun CCT
– Wani shugaban majalisar dattawan Najeriya mai suna Sanata Bukola Saraki yake fuskanta kalubale akan kararshi a wani kotun Code of Conduct Tribunal (CCT) dake Abuja – An kai Saraki kotun CCT saboda laifukanshi akan karya da nawa kaddarorinsa da cin hanci da rashawa – Wani shugaban sanatocin kasar Najeriya yace wanda wani Alkalin kotun […]
Читать дальше...