Добавить новость
123ru.net
World News in Dutch
Август
2016

Dalilai 5 da ke sa haihuwar tagwaye

0

Mutane da yawa dai suna matukar sha’awar yan biyu. So dayawa kuma akan yi ta yiwa ma’aurata murna idan har suka same su.

Ma’aurata ma dai da yawa suna matukar kaunar yan biyu a lokuta da dama.

Akwai yan biyu ma kala-kala kuma wasu na kama da juna sosai yayin da wasu kuma basa kama. Wasu na zuwa jinsi daya yayin da wasu kuma ke zuwa jinsi daban-daban. Akan canfa su a wasu lokuttan ace wai sunayin wani abu da ake kira a kasar hausa wai shi “kwafi” musamman ma idan aka bata musu rai.

A nan kasa kadan zamu kawo wa mai karatu wasu halaye ko dabi’u dakan sa ma’aurata su haifi tagwaye.

(1) Idan ka/kin gada

Ko shakka babu ana gadar haihuwar tagwaye kamar yadda wannan wani sanannen abu ne a rayuwar mu ta yau da kullum. Mutanen da suka fito daga gidan da ake da yan biyu a lokuta da dama sukan haifi yan biyu su ma.

(2) Shan magunguna

Yanzu haka dai ci gaban kimiyya ya karu inda akwai wasu magunguna da ake bayarwa a asibiti da suke taimakawa ma’aurata wajen haihuwar tagwaye. Kawai ma’aurata masu sha’awa sai su garzaya wajen likitan su yayi musu bayani.

(3) Yanayin abinci

Sanin kowa ne cewar abinci yana da matukar muhimmacin a wurin tafiyar da rayuwar dan adam. Bincike yanuna cewar mata dake cin abinci mai madara-madara koma madarar kanta suna da yiwuwar samun tagwaye fiye da wadanda basu ci.

Akwai wata nau’in doya ma da ke akwai a kasar yarbawa wadda akayi imanin cewa tana sa haihuwar tagwayen.

(4) Kabila

Ita kabila tana da matukar anfani a wajen haihuwar tagwaye. Wata kabilar an santa sosai wajen haihuwar an biyu fiye da wata.

(5) Shekaru da kuma girman jiki

Bincike ya nuna cewar manyan mata sun fi haihuwar yan biyu fiye da yara kuma marasa kiba. An dai gano cewar matan da suka haura shekaru 30 sun fi haihuwar tagwaye.

The post Dalilai 5 da ke sa haihuwar tagwaye appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.






Загрузка...


Губернаторы России

Спорт в России и мире

Загрузка...

Все новости спорта сегодня


Новости тенниса

Загрузка...


123ru.net – это самые свежие новости из регионов и со всего мира в прямом эфире 24 часа в сутки 7 дней в неделю на всех языках мира без цензуры и предвзятости редактора. Не новости делают нас, а мы – делаем новости. Наши новости опубликованы живыми людьми в формате онлайн. Вы всегда можете добавить свои новости сиюминутно – здесь и прочитать их тут же и – сейчас в России, в Украине и в мире по темам в режиме 24/7 ежесекундно. А теперь ещё - регионы, Крым, Москва и Россия.


Загрузка...

Загрузка...

Экология в России и мире




Путин в России и мире

Лукашенко в Беларуси и мире



123ru.netмеждународная интерактивная информационная сеть (ежеминутные новости с ежедневным интелектуальным архивом). Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. "123 Новости" — абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Smi24.net — облегчённая версия старейшего обозревателя новостей 123ru.net.

Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам объективный срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть — онлайн (с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии).

123ru.net — живые новости в прямом эфире!

В любую минуту Вы можете добавить свою новость мгновенно — здесь.






Здоровье в России и мире


Частные объявления в Вашем городе, в Вашем регионе и в России






Загрузка...

Загрузка...





Друзья 123ru.net


Информационные партнёры 123ru.net



Спонсоры 123ru.net