Dalung, yace baza aba yan kwallo kudin alawus din Rio Olympic ba.
Ministan wasanni Solomon Dalung, yace yan was an kwallo na kasa nayan kasa da shekaru 23, basu cancanci abasu kudin alawus din was an da suke bugawa a wannan gasar dake gudana a yanzuba na Rio Olympic. Yan was an sunyi barazanar sake a was an kusa dana dab da karshe matukar ba’a biyasu kudaden su da suke biba na tsawon wata biyar dakuma sauran alawus alawus din su da suke bi, harda kochin nasu Samson Siasia.
kasa biyan kochin Haka kuma kungiyar ta samu goyon bayan yin wasa mai kyau daga kochin nasu Samson Siasia a inda sukaci was an daci 2-0, wanda dan was an su Jorn Mikel Obi da Aminu Umar suka zurama kungiyar ta kasar Denmark. Dalung ya kara dacewa, kudin da yan was an kebi na wata 11 na zaman kam an biya su ranar Asabar, amman kuma baza a biyasu kudaden Karin da suke Magana ba dakuma sauran kudaden wasanni da akayi na kasashe masu hadin kai.
Dalung yace; ‘ Nayi Magana da kaftin din kungiyar Mikel Obi kuma na gaya masa cewar wannan kudin bonus din da akayi a wasannin kwallon kafa na duniya da kuma wasan yan yankin Africa bana wasannin Olampic bane dakuma wasannin da akayi da kasashe masu arziki ba. ‘wannan shine wasan su nafarko saboda haka yan wasan bazasu iya saniba ko an bada wani kudi na alawus din wasa ko ba’a bad aba. ‘ saboda haka duk mun biyasu kudaden su da sukayi kam a wannan gasar ta olympic saboda haka babu mai binmu ko sisi. Amman akan maganar Siasia kungiyar kula da kwallon kafa ta kasa ta bayyana masa cewar yana binta kudaden albashnisa na tsawon wata biyar.
“ Kuma yadai biyo bashin ne kafin yakai yan wasan Atlanta, saboda haka tada maganar yanzu kuma bayan dayakai yan wasan wasan dab dana karshe ba abunda zaiyima yan kasa dadi bane. Saboda haka ina rokon kochin tare da yan wasan dasusa kasar a gaban su daga farko kafin wani abu dasuke bukata, duk wani abunda zasu bukata to subari sai bayan an kammala gasar Olympic da ake kanyi, inji ministan.
Haka kuma, tsohon kaftin din kungiyar Super Eagles ya bayyana ma yan wasan cewa, su cire tunanin yin kudi idan har suna bugama Najeriya kwallo, inda tsohon dan wasan yake amsa tambayar yayin da ake tambayarsa dalilin dayasa kungiyar kwallon kafa ta kasa dakuma ministan wasanni akan dalilin dayasa suka sa dakuma yan wasan sa.
The post Dalung, yace baza aba yan kwallo kudin alawus din Rio Olympic ba. appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
