BABBAR MATSALA: Kungiyar Inyamirai Ta Ba Sojin Najeriya Wa’adin Sa’o’i 48
Wata kungiyar Inyamirai na yancin kan Biafra mai suna Movement for Actualisation of the Sovereign State of Biafra (MASSOB) ya ba sojin Najeriya wa’adin sa’o’i 48 da su saki yan kungiyar wanda sojin sun kama.
Tutar kungiyar MASSOB
A Laraba 4, ga watan Nuwamba a Onitsha, jaridar Today.ng ta ruwaito wanda wani shugaban yankin kungiyar Inyamirai na karamar hukumar Nnewi ta Kudu a jihar Anambara, Tony Nwodo shine ya ba sojin wanna wa’adin.
Nwodo ya gargadi wanda zasu hana ayyukan dukka a jihar Anambara idan basu saki yan kungiyar su ba.
Nwodo yace: “Zamu hana ayyukan jihar Anambara idan basu saki yan kungiyar guda 5 tsakanin sa’o’i 48.”
Yace kira sunayen wani yan kungiyar. Sune: Eugene Odoh, Friday Nwoye, Sunday Amaechi, Chuma Okonkwo da Ebuka Okolo.
Yace wanda an kama Eugene daga shagon shi. Yace kuma wanda an sata kudin shi. Yace:
“An kama Eugene Odoh daga shago na a lambar 2, Titi Chukwurah, a gafe hanyar Awka a wanna yamma. Sun farma shagon shi da motoci Hilux guda 6 da wasu bas Sienna. Sun duba shagon shi. Bayan haka bamu samu Naira 50,000 ba. Har yanzu, bamu san wane wuri yake da sauran 4.
“An kama wadanda sauran 4 daga gidajen su da hanya kan babu laifi.”
The post BABBAR MATSALA: Kungiyar Inyamirai Ta Ba Sojin Najeriya Wa’adin Sa’o’i 48 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
