Rio Olympics: Najeriya zata buga wasa da Germany ba da dan wasa Azubuike ba
Dan wasan gaban Najeriya Etebo wanda kuma ke zaman wanda yafi kowa zura kwallo ka iya buga wasan da kasar sa zata buga da kasar Germany a wasan kusa da na karshe da za’ayi gobe laraba 17 ga watan Agusta inji mai magana da yawon yan wasan Timi Ebikagboro. Wannan dai ya biyo bayan wasu […]
Читать дальше...