Mataimakin Mimiko, da Kwamishina sun bar PDP zuwa APC
-Yetunde Adeyanju, Kwamishinan ci gaban al’umma da hadin gwiwa na Gwamna Mimiko tayi murabus -Ta sanar da komawar ta jam’iyyar APC a take, inda wani mataimakin Mimiko, Giwa Rasheed zai hade da ita -Adeyanju tace akwai san zuciya a jam’iyyar PDP Manyan mambobin biyu cikin gwamnatin Olusegun Mimiko sun shaki iskar chanji a jihar Ondo. […]
Читать дальше...